LABARAN DUNIYA

Video yadda matasa suka toya kwai sama da 1000 a India

Wasu matasa sun bawa duniya mamaki yadda sukayi bajinta wajan tuya kwai mai yawan gaske

Wannan ba abinda aka Saba gani vane ko a social media

Amma sai gashi wannan matasan sun bawa kowa matukar mamakin gaske ganin yadda lamarin ya faru

Muna fatan zaku nishadan tu da kallon wannan sabon video namu na musamman

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment ads
Back to top button