Labaran kannywood

Innalillhi!! Sabon video Rahama Sadau yabar baya da kura

Barkan ku da sake kasancewa damu a cikin sabon video da muka zo muku dashi

Rahama Sadau ta kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood mata da babu kamar su

Haka zalika Rahama Sadau ki kadan mutane na ganin cewa batada kamun Kai

Wannan daya ne daga cikin videos da Rahama Sadau ta dauka a rayuwar ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment ads
Back to top button