LABARAN DUNIYA

Video yadda ake dafa kifin da yafi ko wanne tsayi a duniya

A yau dai mun sake zuwan muku da Wani sabon video akan wani dogon kifi mai van mamaki

Wannan kifin yanada girma hadi da Kuma dadi da Kuma wuyar samu

Sai gashi wasu sunyi nasarar kamashi Kuma suka dauki video yadda suke dafa shi

Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video akan yadda ake  dafa kifi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment ads
Back to top button