LABARAN DUNIYA

Bayan kwana 3 da sulhu- sabon rikici ya barke

Assalamualaikum barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon labari

Bayan da aka samu rikici da takaddama a jahar Kano tsakanin gwamnatin Kano da hisba

Sai gashi daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci a jahar Sokoto ya magantu

Wannan maganar da malam yayi ta bawa Kowa matukar mamaki nesa ba kusa ba

Muna fatan Allah ya dafa mana duniya da lahira baki daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment ads
Back to top button