LABARAN DUNIYA

Video yadda larabawa suke dafa gurasa ya bawa kowa mamaki sosai

Larabawa sun kasance wasu mutane da suke yin rayuwar su a yankin gabas ta tsakiya

Haka zalika gurasa na daya daga cikin manyan abinci da larabawa sukafi bawa mihimmanci

Ina fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video da muka zo muku dashi

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment ads
Back to top button