Labaran kannywood

Hukumar yan Sanda to kori yan sandan da suke bin bayan mawaki rara

Dalilan da suka sa rundunar yan sanda ta kori wasu yan sanda masu bin bayan mawaki rara daga aiki

Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar kano ta kori wasu yan sanda masu bawa mawakin masana’antar shirya finafinai ta kannywood Dauda kahutu rara kariya.

Hakan ya biyo bayan zarge zarge da suke Kan mawakin da kuma yadda Yan sanda suka Gaza bin umarni na kauracewa mawakin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment ads
Back to top button