LABARAN DUNIYA

Kalaman karya ??? izalah zasu maka afakallah a kotu a wannan lokaci

Kada mu lalace, ku tuna wannan Hadisi, A’ishah (Allah Ya yarda da ita) ta ce:
Mutanen Kuraishawa sun damu da wata mace Bani Makhzum wadda ta yi sata. Suka ce: “Wane ne zai yi mata cẽto a wurin

 

Manzon Allah?
Wasu suka ce: “Ba wanda ya kuskura ya yi haka sai Usamatu xan Zaid, masoyin Manzon Allah”.
Lokacin da Usamah ya yi magana da shi, sai Manzon Allah (ﷺ) ya ce:
“Shin kuna ƙoƙarin yin ceto ga wani a cikin al’amarin da ke da alaƙa da azabar Allah?

 

Sannan ya tashi ya yi huduba yana cewa.
“Abin da ya halakar da al’ummomin da suka gabace ku, shi ne, idan wani ma’aboci daga cikinsu ya yi sata, za su gafarta masa, kuma idan wani miskinai ya yi sata daga gare su, sai su azabta masa azabar Allah.
Wallahi da Fatima ‘yar Muhammad ta yi sata, da na yanke mata hannu”. (Al-Bukhari).

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment ads
Back to top button